Lyrics
(PRELUDE) hallelujah to the king of kings
Thank you for your love Jesus
VERSE
Wani irin mutum ne Yesu
ya mutu domi na
wani irin mutum ne Yesu yaba da ran sa domi na (2×)
Karbi sujada ta
o ya Yesu
karbi sujada ta duk nakane
karbi yabo ta
o ya Yesu
karbi yabo ta...
duk nakene
let me hear you say.
(all)
wani irin mutum be Yesu ya mutu domi na
wani irin mutum ne Yesu yaba da ran sa domi na
(part)
wani irin mutum ne Yesu ya mutu domi na
wani irin mutum ne Yesu yaba da ran sa domi na (2×)
Vamp
Karbi sujada ta
o ya Yesu
Karbi yabo ta
duk nakane (2×)
let me hear you say
(all)
Karbi sujada ta
o ya Yesu
Karbi yabo ta duk nakane (2×)
CADENCE
Wani irin mutum ne Yesu ya mutu domi na
wani irin mutum ne Yesu yaba da ran sa domi na
Karbi sujada ta o ya Yesu karbi yabo ta duk nakane (2×)